Home Dish Tuwon shinkafa miyan Ganyen Alayyahu Da Kayan Cikin Rago

Tuwon shinkafa miyan Ganyen Alayyahu Da Kayan Cikin Rago

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Tuwon shinkafa miyan Ganyen Alayyahu Da Kayan Cikin Rago

Mahaifiyata masoyiyar wannan girkine gareta naga wannan samfurin. #gargajiya

Ingredient

Food ration :

uku

Cooking time :

1hr 20mns
4 Tafarnuwa

manya

Cooking instructions

* Step 1

Tuwon za'a fara da zuba ruwa madaidaici atukunya akan wuta ya tafasa

* Step 2

Sai awanke farar shinkafarki tass akawo azuba akuma rufe abarshi yadahu bisa madaidaicin wuta

* Step 3

Akawo muciya atuqeshi tass sai azuba mangyada kamar rabin madaidaicin ludayin miya akai acigaba da tuqawa

* Step 4

Rufe tuwon da murfi yasulala sai kwashewa.

* Step 5

Miyar kuma: Wanke kayan cikin rago tsaff, juye atukunya, zuba tafarnuwa dakakke sa citta da Kanumfari da masoro da maggibiyu da gishiri kadan shima,daura Akan wuta arufe yadahu ahankali ligif sai asauqe a ajiyeshi agefe

* Step 6

Daura wata tukunya daban akan wuta,zuba mai inyafara zafi zuba yankakken albasa da tafarnuwa da tattasai da attarugu jajjagegge sai ayita soyawa ana juyawa da ludayin miya

* Step 7

Akawo dafaffiyar kayan cikin ragonnan dake gefe azuba asoya tare na minti biyar sai azuba ruwan da aka dafa kayan cikin ragon akai akuma zuba dakakkiyar gyada sai yadahu na minti ukku sai akawo Alayyahu da ganyen albasa ajuye aciki agauraya arufe minti daya sai asauqe

* Step 8

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic