Home Dish Alalen gwangwani

Alalen gwangwani

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Alalen gwangwani

Shi dai alale abinci ne da nake iya ci a ko wani lokaci,ko karawa ko abincin rana ko kuwa na dare,saboda duk lokacin da na sarrafa ina iya ci kuma baya fita min à kai.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko dai za'a jika wake sai a surfa shi a cire hancin à wanke tas,sai a saka attarugu,tattase da albasa a markada su duka da waken.

* Step 2

A juye a roba me girma sai a saka mishi kayan kamshi da sinadarin dandano,a saka alaiyafo,a saka manja sai a gauraya su gabadaya à saka ruwa.
Image step 2

* Step 3

Sai a samu gwagwanin da za'ayi amfani dasu sai a shafa musu manja aciki kamar haka,sai a zuba hadin aciki.
Image step 3 Image step 3

* Step 4

Sai a daura ruwa a tukunya a kan wuta idan ya tafasa sai a jera gwangwanin da hadin ke ciki sai a rufe barsu su dahu.

* Step 5

Idan ya nuna sai a sauke a cire su daga cikin gwagwanin. Za'a iya ci da sauce na attarugu da albasa,ko manja da yaji ko kuma da pepper soup.
Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic