Home Dish Jalof Din Wake Da Alayyahu Me Soyayyen Kifi

Jalof Din Wake Da Alayyahu Me Soyayyen Kifi

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Jalof Din Wake Da Alayyahu Me Soyayyen Kifi

Qirqirarren Girkine Danakeson Ci Da Dare Don Gudun Cin Abinci Me Nauyi Saboda Kare Lafiyar Jiki #gargajiya

Ingredient

Food ration :

mutum 2 yawan a

Cooking time :

minti 40mintuna
Tafarnuwa

dakakkiya

Cooking instructions

* Step 1

Azuba manja atukunya adora akan wuta atarfa gishiri da albasa sai arufeshi da murfi da bazai fitar da iska ba yayi minti shabiyar sai akashe wutan karkuma abude murfin saiyayi minti Goma tukunna sai abude

* Step 2

Akunna wuta azuba markadedden tattasai da attarugu acikin manjan dake cikin tukunyar asoyashi sama sama sai azuba ruwa kadan akawo tafarnuwa dakakkiya azuba aciki abarshi ya tafaso

* Step 3

Azuba dafaffiyar wake da maggi da soyayyen Kifi arufe na minti biyar

* Step 4

Zuba ganyen Alayyahu arufe sai akashe wuta

* Step 5

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic