Home Dish Tuwon Shinkafa Da Miyan Wake

Tuwon Shinkafa Da Miyan Wake

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Tuwon Shinkafa Da Miyan Wake

Hanyar yin miyar wake kala kalane don miyace me kunsheda sinadarai masu amfani ajikin Dan Adam wanda qabilar jarawa keyinshi aqasarsu amma ni nawa nabi wani sassauqan hanya don yinshi #gargajiya

Ingredient

Food ration :

4 yawan abinchi

Cooking time :

awa daya darabi
Tafarnuwa

dakakkiya

Cooking instructions

* Step 1

Daura ruwan zafi akan wuta awanke shinkafar azuba inya nuna atuqashi da mangyada daidai misali sai akwashe aleda.

* Step 2

Ajika wake asurfashi awanke atabbatar babu hancin waken acikinshi sai adaura akan wuta tareda qara mishi ruwa yadahu ligib sai asauqe ajuye a bulanda amarkadashi a ajiye agefe

* Step 3

Ajiqa busashshen Kifi da ruwan dumi tsawon minti 15 sai atsame acire qayan jikinshi awanke a ajiye a gefe

* Step 4

Adaura mangyada akan wuta yayi zafi akawo albasa azuba sai azuba Kifi asoya akawo tattasai da attarugu ajuye acigaba da soyawa minti 5 sai azuba tafarnuwa da Kanumfari da citta

* Step 5

Juye markadedden waken akai sai azuba maggi da gishiri arufe minti biyar sai azuba ganyen albasa asauqe

* Step 6

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic