Home Dish Faten doya

Faten doya

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Faten doya

Ina matukar son faten doya sosai idan yaji alaiyafo da kifi 😋😋😋

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A fere doya sai a yanka shi yanda akeso sai a wanke a zuba mishi ruwa akai a ajiye a gefe.

* Step 2

A jajjaga attarugu da albasa a zuba a tukunya,a zuba markaden tumatir kadan aciki sai a saka manja a soya sama-sama.

* Step 3

Sai a saka mishi ruwa a saka kayan kamshi da sinadarin dandano,sai a saka sulalen nama a rufe a barsu tsawon minti sha biyar.

* Step 4

Sai a zuba doyan aciki a rufe a barshi ya nuna,sai a saka ganyen alaiyafon a kai a rufe ya turaru kaman na minti biyar sai a sauke.

* Step 5

Shikenan faten doya ya kammala sai ci 😋.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic