Home Dish Fried sweet potatoes wit fried egg n chicken sauce

Fried sweet potatoes wit fried egg n chicken sauce

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Fried sweet potatoes wit fried egg n chicken sauce

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Fere dankali a wanke a yanka shi shape da akeso.

* Step 2

A saka mai a pan a daura pan din kan wuta idan mai yayi zafi sai a zuba dankalin a wani roba a saka mishi salt kadan sai a gauraya a saka cikin mai me zafin,a barshi ya soyu yayi golden brown sai a kwashe.

* Step 3

Fried egg (wanke albasa a yanke shi kanana acikin bowl a fasa kwai a kai sai a saka maggi kadan sai a kada,a zuba mai kadan a cikin pan idan yayi zafi sai a juye ruwan kwai din a ciki idan ya soyu a juya dayan side din ma ya soyu.

* Step 4

Chicken sauce (yanka attarugu da albasa a juye shi a pan,a zuba mai daidai sai a dan soya shi,a dauko shredded chicken din a zuba a kai sai a saka ruwa kadan a zuba seasonings da spices a barshi sai ruwan ya janye sai a sauke.

* Step 5

Done. Za'a ci da tea ko kuma drink mai sanyi.
Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic